Goddestination

Az-Zalzala

Az-Zalzalah

Girgizar ƙasa

8 ayoyiMadinaHausa

Ana kunnawa Kalla a YouTube

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَـٰنِ ٱلرَّحِیمِ

Bismi Allah Ar-Rahman Ar-Rahim

  1. 1 إِذَا زُلۡزِلَتِ ٱلۡأَرۡضُ زِلۡزَالَهَا

    iza Zulzilat Al-ard Zelzalaha

    Idan aka girgiza ƙasa, girgizawarta.

  2. 2 وَأَخۡرَجَتِ ٱلۡأَرۡضُ أَثۡقَالَهَا

    kuma ta fitar da Al-ard askala-ha

    Kuma ƙasa ta fitar da kayanta, masu nauyi.

  3. 3 وَقَالَ ٱلۡإِنسَـٰنُ مَا لَهَا

    wā kāla Al-insani ma laha

    Kuma mutum ya ce "Mẽ neya same ta?"

  4. 4 یَوۡمَىِٕذࣲ تُحَدِّثُ أَخۡبَارَهَا

    yawma'izin tuhaddisu ahbara

    A rãnar nan, zã ta faɗi lãbãrinta.

  5. 5 بِأَنَّ رَبَّكَ أَوۡحَىٰ لَهَا

    be'anna Rabbak auhā laha

    cewa Ubangijinka Ya yi umurni zuwa gare ta.

  6. 6 یَوۡمَىِٕذࣲ یَصۡدُرُ ٱلنَّاسُ أَشۡتَاتࣰا لِّیُرَوۡا۟ أَعۡمَـٰلَهُمۡ

    yawma'izin yasduru An-nas ashtatan li-yu-raw a'amaalhum

    A rãnar nan mutane za su fito dabam-dabam domin a nuna musu ayyukansu.

  7. 7 فَمَن یَعۡمَلۡ مِثۡقَالَ ذَرَّةٍ خَیۡرࣰا یَرَهُۥ

    faman ya'mal miskali Zarratin haira Yarahu

    To, wanda ya aikata (wani aiki) gwargwadon nauyin zarra, na alheri, zai gan shi.

  8. 8 وَمَن یَعۡمَلۡ مِثۡقَالَ ذَرَّةࣲ شَرࣰّا یَرَهُۥ

    Waman ya'mal miskali zarra Sharran Yarahu

    Kuma wanda ya aikata gwargwadon nauyin zarra na sharri, zai gan shi.

Wannan sura a wasu harsuna